Verwandte Updates
Anzeige 5/5 Elemente
2026-04-27 20:43
2.7K
1
Wani app kake fara buɗewa idan ka tashi daga bacci?
❤
12
🔥
42
🙏
9
custom
1
2026-04-28 05:36
3.1K
7
Ga yadda zaka samu $5 kyauta daga Bybit 🔥⤵️
> Ka shiga profile ɗinka na Bybit
Saika je zuwa “Services” ka nemi “Bybit Pay”
A cikin Bybit Pay, duba “Explore the World”
Suka canja region zuwa “Sri Lanka”
Sai ka karɓi coupon na $5
Sai ka koma dashboard na “Bybit Pay”
Sai ka danna “Bank Transfer”
Sai ka saka bayanan bankinka
Sai ka saka adadi tsakanin ₦6500 - ₦6800 (kimanin $5)
Kana tura wa, za a biya da coupon ɗin $5 kyauta 💸
Update daga wajen Nababa North
Barka da safiya
❤
86
🔥
14
🙏
21
2026-04-28 11:37
3.3K
1
$10k ɗinka ta farko ta kusa faɗowa Wallet/Exchange ɗin ka a wannan watan, In shaa Allah. 🔥🔥
❤
93
🔥
18
🙏
49
custom
2
2026-04-28 15:58
2.7K
1
Over Protocol sun dakatar da project ɗin su... 😱🙆
❤
13
😍
4
🙏
24
2026-04-29 06:16
1.9K
1
Pumpfun sun ƙona token ɗinsu wanda darajar sa ta kai $370 million, kwatankwacin 36% na supply ɗin sa kenan. Haka zalika 50% na revenue da zasu ke samu a shekera mai zuwa zasuci gaba da burning na coin ɗin.
Sai dai a nawa fahimtar ina ganin da akwai abinda Pumpfun suka rasa, sun manta da airdrop, ba burning kaɗai ake da buƙata ba, inda Pumpfun sunyi airdrop mai kyau a irin wannan lokacin, da sun farfaɗo da trenches, kuma a yadda tsarin yake tafiya, da 70% na kuɗin gare su zaizo ya sake komawa. A
❤
37