AREWA STRIVERS

AREWA STRIVERS

Blockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money. Founder: @EngineerAdam123 Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtar X (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&s=09

Subscribers
216.8K
24h Views
2.7K
Peak Views
3.3K
Posts/Day
2.9
Engagement Rate
15.9%

Related Updates

Show 5/5 items
2.7K 1
Wani app kake fara buɗewa idan ka tashi daga bacci?
Post image
12 🔥 42 🙏 9 custom 1
3.1K 7
Ga yadda zaka samu $5 kyauta daga Bybit 🔥⤵️ > Ka shiga profile ɗinka na Bybit Saika je zuwa “Services” ka nemi “Bybit Pay” A cikin Bybit Pay, duba “Explore the World” Suka canja region zuwa “Sri Lanka” Sai ka karɓi coupon na $5 Sai ka koma dashboard na “Bybit Pay” Sai ka danna “Bank Transfer” Sai ka saka bayanan bankinka Sai ka saka adadi tsakanin ₦6500 - ₦6800 (kimanin $5) Kana tura wa, za a biya da coupon ɗin $5 kyauta 💸 Update daga wajen Nababa North Barka da safiya
Post image
86 🔥 14 🙏 21
3.3K 1
$10k ɗinka ta farko ta kusa faɗowa Wallet/Exchange ɗin ka a wannan watan, In shaa Allah. 🔥🔥
Post image
93 🔥 18 🙏 49 custom 2
2.7K 1
Over Protocol sun dakatar da project ɗin su... 😱🙆
Post image
13 😍 4 🙏 24
1.9K 1
Pumpfun sun ƙona token ɗinsu wanda darajar sa ta kai $370 million, kwatankwacin 36% na supply ɗin sa kenan. Haka zalika 50% na revenue da zasu ke samu a shekera mai zuwa zasuci gaba da burning na coin ɗin. Sai dai a nawa fahimtar ina ganin da akwai abinda Pumpfun suka rasa, sun manta da airdrop, ba burning kaɗai ake da buƙata ba, inda Pumpfun sunyi airdrop mai kyau a irin wannan lokacin, da sun farfaɗo da trenches, kuma a yadda tsarin yake tafiya, da 70% na kuɗin gare su zaizo ya sake komawa. A
Post image
37